Gawuna Is Coming

Call Directions Contact the organization

Gawuna Is Coming محمد رسول الله صلى الله عليه و سلم
🙏🙏🙏
WANNAN PAGE DIN IYA NA MASOYA DR. NASIRU YUSIF GAWUNA NE ALLAH YAYI MAI GWAMNAN KANO ALFARMAR ANNABI MUHAMMADU S.A.W

A Kano Central 2027 Muyi HE Dr. Nasiru Yusuf Gawuna Da Alkhairi Mutumin Kirki Allah Ya Matso Da Nesa Kusa Albarkacin Ann...
10/03/2026

A Kano Central 2027 Muyi HE Dr. Nasiru Yusuf Gawuna Da Alkhairi Mutumin Kirki Allah Ya Matso Da Nesa Kusa Albarkacin Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wassallam

Hotunan Mai Girma Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya na jam'iyyar NDC, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna yayin da ke gaggaisawa d...
10/02/2026

Hotunan Mai Girma Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya na jam'iyyar NDC, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna yayin da ke gaggaisawa da sauran ƴan'uwa Musulmi jim kaɗan bayan idar da Sallahr Juma'a a Masallacin Juma'a Na Assalam, Mississipi dake Maitama, Abuja.

Abubakar Musa DK
Media Aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
2/Oktoba/2026.

10/02/2026

Dr. Nasiru Yusuf Gawuna Zai Zama Sanatan Kano Ta Tsakiya A 2027 Insha Allah.

Sarki Daya ne a Kano Allah Ya Taimaki Jikan Gidan Dabo 💪✌
10/02/2026

Sarki Daya ne a Kano Allah Ya Taimaki Jikan Gidan Dabo 💪✌

Sanatan Mai Jiran Rantsuwa Insha Allahu Gawuna Is Coming
10/02/2026

Sanatan Mai Jiran Rantsuwa Insha Allahu
Gawuna Is Coming

Sabon Angon Kano Central 2027 Da Izinin Allah Zakayi Nasara Gawunan Kwankwasiyya 💪Barkan Mu Da Safeya Ubangiji Allah Ya ...
10/02/2026

Sabon Angon Kano Central 2027 Da Izinin Allah Zakayi Nasara Gawunan Kwankwasiyya 💪

Barkan Mu Da Safeya Ubangiji Allah Ya Hadamu Da Duk Kanin Alkhairan Dake Chikin Wannan Rana Mai Albarka Allahuma Amin.

Sanarwar gaggawa. Masoya a zauna cikin shiri. —
10/01/2026

Sanarwar gaggawa. Masoya a zauna cikin shiri. —

Indai Gwamnatin Kano Bata Dauki Mataki Akan Wancan ba wlh Muma Sarkin Mu Mai Martaba Halastaccen Sarkin Kano Alh Aminu A...
10/01/2026

Indai Gwamnatin Kano Bata Dauki Mataki Akan Wancan ba wlh Muma Sarkin Mu Mai Martaba Halastaccen Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Yana Dawowa Zamu Kai Masa Dokinsa Ya Hau Tun Daga Filin Jirgin Sama Har Zuwa Nasarawa Gidan Mulki Yana Tafiya Muna Take Masa Baya

Ina na Gawuna? Mai Kano Central da kanta.
10/01/2026

Ina na Gawuna? Mai Kano Central da kanta.

Bismillahi rahamanirrahim...Ina me sanar daku cewar ina ɗaya daga cikin members na wannan movement ɗin na (Tunubu Must G...
10/01/2026

Bismillahi rahamanirrahim...

Ina me sanar daku cewar ina ɗaya daga cikin members na wannan movement ɗin na (Tunubu Must Go) za kuma mu yi amfani da ɗan tasirin da muke dashi domin ganin cewar mun kori Tinubu. In sha Allah.

Don haka zamu saka rigar Tunubu Must Go za kuma mu yi yawo da ita lungu da sako ba tare da tsoron komai ba.

Address

New York
Los Angeles, CA
10012

Telephone

+2347084142613

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gawuna Is Coming posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gawuna Is Coming:

Shortcuts

Share