Masarautar Kano New Media

Call Directions Website Contact the organization

Masarautar Kano New Media Kano Emirate Media Reporter's is a Registered Media Forum which share Reliable and Authentic Information Directly From Kano Emirates

30/10/2026

Mai martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero ya ziyarci Wazirin Kano Malam Sa'adu Gidado wanda yake kwance a wani asibiti a jihar kano cikin yanayin rashin lafiya.

Allah ya Taimaki Sarki🙏🏻

23/10/2026

Futowar Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Sallar Juma’a a Yau 23/10/2026

Allah Ya Kunyata Maƙiyan Sarki 🤲
14/10/2026

Allah Ya Kunyata Maƙiyan Sarki 🤲

JUMA'AT MUBARAK 🕌🕋🕌
09/10/2026

JUMA'AT MUBARAK 🕌🕋🕌

1-Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP 2-Marigayi Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Dr Ado Bayero CFR ...
09/10/2026

1-Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP

2-Marigayi Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Dr Ado Bayero CFR JP

Allah Ya Taimaki Sarki ✊️

Allah Yajiƙan Magabata 🤲

08/10/2026

Mai Kanon Dabo ✊️

Maimartaba Sarkin Kano na Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya halarci bikin saukar Alƙur’ani mai girma da aka gudanar a ...
08/10/2026

Maimartaba Sarkin Kano na Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya halarci bikin saukar Alƙur’ani mai girma da aka gudanar a unguwar Yakasai, birnin Kano.

Bikin ya kasance wata dama ta haɗuwa tsakanin Mai Martaba Sarkin Kano da al’ummar Yakasai, inda ya isa wajen taron da mota sannan ya yi wani ɓangare na tafiyar a ƙafa tare da daruruwan magoya bayansa.

Waɗannan hotuna suna ɗauke da wasu daga cikin abubuwan da muka samu damar gani da kuma adanawa yayin wannan gagarumin taro.

📍 Yakasai, Kano

Sarki Aminu Sarkin Nahiyyar KanoSarki Aminu Sarkin Al'ummar KanoSarki Aminu Jagoran Mutan KanoRan Sarki Ya Daɗe ✊️
08/10/2026

Sarki Aminu Sarkin Nahiyyar Kano
Sarki Aminu Sarkin Al'ummar Kano
Sarki Aminu Jagoran Mutan Kano

Ran Sarki Ya Daɗe ✊️

Sarki Aminu Sarkin Nahiyyar Kano
08/10/2026

Sarki Aminu Sarkin Nahiyyar Kano

Kai Tsaye daga unguwar yakasai saukar karatun Al kur Ani Maigirma Wanda maimartaba sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya H...
08/10/2026

Kai Tsaye daga unguwar yakasai saukar karatun Al kur Ani Maigirma Wanda maimartaba sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya Halarta a yammacin yau Alhamis 08/10/2026

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Kano New Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Masarautar Kano New Media:

Shortcuts

Share

Nearby government services