7 Points Agender Youths Movement Kano State

7 Points Agender Youths Movement Kano State Political Organization

AN KAMMALA DA DAMA CIKIN AYYUKAN (BOREHOLES) GUDA (10) DA M.B SHEHU YA KAWO A KWANAKIN BAYA KADAN...Yanzu haka aikin (So...
02/11/2026

AN KAMMALA DA DAMA CIKIN AYYUKAN (BOREHOLES) GUDA (10) DA M.B SHEHU YA KAWO A KWANAKIN BAYA KADAN...

Yanzu haka aikin (Solar-Powered Boreholes) guda goma wanda wakilin al'ummar karamar hukumar Fagge, a zauren majalisar wakilai ta kasa, Hon. Muhammad Bello Shehu (M.B Shehu Fagge) ya kawo wannan karamar hukuma tamu mai albarka, da dama cikin su ya kammala har mutane sun fara diban ruwa a wadannan wurare.

Daga cikin wuraren da aka kammala, akwai..

1. Borehole a layin Sanda Mai Barewa
2. Borehole a (Ibrahim Taiwo Road) kofar Gidan su Hon. Nasiru Rabo
3. Borehole a kasuwar Galadima
4. Borehole a layin Bashir Tashi

Sauran guda (6) da ake kan aikin su akwai daya a layin Sheikh Malam Umar Sani Fagge, sai kuma sauran guda (5) da aka kai mazabun Kwachiri, Rijiyar Lemo da Yammata Gabas.

Allah ya ci gaba da bamu nasara, ameen.

Signed: Sir. Alkanawiy
Media Aide to Member Representing
Fagge Federal Constituency
02/11/2026

The ongoing Construction of Sarkin Yaki Road, Sabon Gari, Kano.
27/10/2026

The ongoing Construction of Sarkin Yaki Road, Sabon Gari, Kano.

20/10/2026

“ A sake zabar Tukur Muhammad Fagge, amma yayi laifi da yawa - SSA Hon Alhajiji Nagoda.

13/10/2026

Da zafi-zafi: SSA Hon Alhajiji Nagoda, ya hargitsa Dungurawa da Sunusi Siraja Kwankwaso.

Yadda ake Cigabada Aikin Titin Guda Abdullahi road dake farm Center, Kano, bisa kulawar Mai Girma Gwamna H.E Abba Kabir ...
13/10/2026

Yadda ake Cigabada Aikin Titin Guda Abdullahi road dake farm Center, Kano, bisa kulawar Mai Girma Gwamna H.E Abba Kabir Yusuf .

Jinjina ga Mai Girma Gwamna.

AKY Diplomatic Garden, Race-course Road, Kano. Constructed by the administration of Gov. Abba Kabir Yusuf.Abba Is Workin...
11/10/2026

AKY Diplomatic Garden, Race-course Road, Kano.

Constructed by the administration of Gov. Abba Kabir Yusuf.

Abba Is Working

“ Ba dan Kanon da zai zabe arne - SSA Hon Alhajiji Nagoda.
11/10/2026

“ Ba dan Kanon da zai zabe arne - SSA Hon Alhajiji Nagoda.

Father Of Education 🥰👏Thank You Gov. Abba Kabir Yusuf
10/10/2026

Father Of Education 🥰👏

Thank You Gov. Abba Kabir Yusuf

Update on the ongoing reconstruction and dualisation of Lamido Crescent Road.Abba Is Working
07/10/2026

Update on the ongoing reconstruction and dualisation of Lamido Crescent Road.

Abba Is Working

The ongoing construction of Rogo Local Government 5km Road by the administration of Gov. Abba Kabir Yusuf.Abba Is Workin...
07/10/2026

The ongoing construction of Rogo Local Government 5km Road by the administration of Gov. Abba Kabir Yusuf.

Abba Is Working

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 7 Points Agender Youths Movement Kano State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share