Kwankwasiyya Social Media Team, Dala

Kwankwasiyya Social Media Team, Dala

Share

Promoting Kwankwasiyya Movement activities in Dala and beyond.

Follow for political news, updates, insights and exclusive news on Kwankwasiyya👌👌

Dala Daular Kwankwasiyya💪💪💪💪💪

28/05/2026

Dala Sabuwa

28/05/2026

Meye ra'ayinku kan wannan batu na Sadiq Nahaja?

28/05/2026

Affirmation na Æ´an takarkarun jam'iyyar mu ta NDC ya koma ranar Juma'a 29th May, 2026.

28/05/2026

Muna matuƙar godiya da irin goyon baya da kuke bamu!

28/05/2026
Photos from Kwankwasiyya Social Media Team, Dala's post 27/05/2026

Yadda ake kiran sunayen ’yan takara suna cike fom ɗin yarjejeniya a gaban kwamitin da ke tsara komai.

Muna roƙon Allah Ya ba su ikon riƙe amana, Ya kuma nisanta su daga butulci da rashin adalci. Ameen.

27/05/2026

Kadan Daga Yadda Dr.Yusuf Kofar Mata Yake Karanto Abunda Yake Kunshe Acikin Form Din Yarjejeniya (Agreement Form).

A Wani Zama Da Jagoran Darikar Kwankwasiyya Yake Gudanarwa Da Yan Takarkaru Da S**a Sami Nasara Tsayawa Takara A Gidan Sa Dake Miller Road.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address

Kano